About Us   |   Contact Us   |  
Submission  

Ƙwarya a Farfajiyar Adabi Da Al’adun Bahaushedaga

DOI : https://doi.org/10.36349/EASJEHL.2019.v02i12.006
PDF
HTML
XML

Tunanin wannan bincike biyar diddigin bazuwar ƙwarya a farfajiyar adabin Hausa da al’adun Hausawa. Kayan aikin haɗa binciken sun ƙaranta ƙwarai domin rashin samun aiki takamamme da aka gina kan ƙwarya a tunanin adabi da al’adar Bahaushe. Duk da haka binciken ya yi garkuwa da wasu ayyuka da aka yi na kimiyya ‘kada a mutu ba a shura ba.’ Ƙwaryar binciken gaba ɗaya ta dogara a kan adabin bakan Bahaushe a wuraren da ƙwaryar ta yi naso a ciki. Bayan fayyace ma’anar ƙwarya, an ɗan harari tarihin samuwarta da dalilan yanke cibinta a ƙasar Hausa. Aka kalle ta a adabin baka da al’adun Bahaushe tare da yadda ta kasance wani madubi na faɗaɗa tunanin Bahaushe. Sakamakon binciken ya tabbatar da, ƙwarya da dangoginta duk Hausawa ne, babu kutsen wani harshe ko wata al’ada; ga alama dai, ƙasar Hausa tsiron ƙwarya ya fara bayyana. Wannan tunanin ya sa aka ɗora binciken a kan Bahaushen ra’i mai taken: Ba banza ba ƙuda a warki. Babu al’ummar da ke amfani da ƙwarya da adabinta ya yi taho-mu-gama sosai da ƙwarya kamar Hausawa. Wace al’ummar ke Feƙe da Gyartai da Zunguru da Shantu da Duman Girke a cikin duniyar baƙar fata in ba Bahaushe ba? Samun tabbacin tsiron duma daga Afirka ya fito, shi ya ba ni damar gina wannan tunani.

TOP EDITORS

OPEN ACCESS JOURNALS

Dr. Afroza Begum

Lecturer, Dept. of Pharmacology and Therapeutics, Shaheed Monsur Ali Medical College & Hospital, Uttara, Dhaka-1230, Bangladesh

BEST AUTHOR

Of The Month

TRACK YOUR ARTICLE

Enter the Manuscript Reference Number (MRN)
Get Details

Contact us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher)
Nairobi, Kenya


Phone : +91-9365665504
Whatsapp : +91-8724002629
Email : easpublisher@gmail.com

About Us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher) is an international scholar’s publisher for open access scientific journals in both print and online publishing from Kenya. Its aim is to provide scholars ... Read More Here

*This work is licensed under a Creative Commons Attribution-NonCommercial 4.0 International License.

© 2020, All Rights Reserved | SASPR Edu International Pvt. Ltd.

Developed by JM