About Us   |   Contact Us   |  
Submission  

Kalmomin Masu Sayar da Man Fetur da Baƙin Mai a Cikin Garin Sakkwato

DOI : https://doi.org/10.36349/easjehl.2026.v09i01.002
PDF
HTML
XML

Wannan takarda ta yi nazarin kalmomin rukunin masu sayar da man fetur da baƙin mai a cikin garin Sakkwato. Manufar ita ce zaƙulo yadda wannan rukunin ‘yan kasuwa suke sarrafa harshen Hausa, ta hanyar fito da ma’anonin kalmomin da suke amfani da su a zantukansu na yau da kullum. An taƙaita wannan bincike a kan nazarin kalmomi ne kawai, ba tare da nazarin sassan jumla ko jumlolin wannan rukunin ‘yan kasuwa ba. An gabatar da hasashe guda biyu (2), waɗanda aka gwada su ta hanyar gudanar da lura ta kai-tsaye da hira ko tattaunawa da masu harkar sayar da man fetur da baƙin mai a wuraren kasuwancinsu. An tattaro wasu lafuzzan da suke amfani da su domin tabbatar da samuwar wannan Hausar dalilin zamantakewa da sauran ma’amalolin a wuraren kasuwancinsu. Binciken ya gano cewa ‘yan kasuwar suna amfani da wasu ma’anoni na musamman waɗanda suka sha bamban da Hausar yau da kullum, wadda suke samarwar ta hanyar faɗaɗa ma’ana da ƙirƙira da kuma sarrafa kalmomin aro. Daga ƙarshe an ba da shawarar faɗaɗa bincike a wannan fanni domin buƙasa harshen, musamman a yanzu da kimiyya da fasaha suke taka rawa a cigaban harshe.

TOP EDITORS

OPEN ACCESS JOURNALS

Professor Thomas Count Dracula, MD, PhD

Distinguished Professor of Haematology Head — Experimental, Historical & Sensory Haematology Vlad the Impaler University, Wolf’s Lane, Wooden Stakes Grove 666, Transylvania.

BEST AUTHOR

Of The Month

TRACK YOUR ARTICLE

Enter the Manuscript Reference Number (MRN)
Get Details

Contact us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher)
Nairobi, Kenya


Phone : +91-9365665504
Whatsapp : +91-8724002629
Email : easpublisher@gmail.com

About Us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher) is an international scholar’s publisher for open access scientific journals in both print and online publishing from Kenya. Its aim is to provide scholars ... Read More Here

*This work is licensed under a Creative Commons Attribution-NonCommercial 4.0 International License.

© 2020, All Rights Reserved | SASPR Edu International Pvt. Ltd.

Developed by JM