About Us   |   Contact Us   |  
Submission  

Hausar Rukuni: Kayan Amfanin Yau da Kullum a Bakin ‘Yan Gudun Hijira a Ƙaramar Hukumar Anka

DOI : https://doi.org/10.36349/easjehl.2023.v06i02.002
PDF
HTML
XML

Ayyukan ta’addanci a jihar Zamfara sun haifar da giɓi a dukkan lamurran da suka shafi tattalin arziki da zamantakewa da tsaro. Bugu da ƙari, wannan ya sa mutane sun bar gidajensu na asali zuwa wasu wurare domin tsira da rayuwarsu da dukiyoyinsu. A wannan takarda an yi ƙoƙarin fito da kalmomin da ‘yan gudun hijira ke amfani da su a yayin zantukansu na yau da kullun da suka shafi aro daga wani harshe da ƙirƙira da faɗaɗa ma’ana. Hakazalika ‘yan gudun hijira na amfani da salon kwaikwaya da haɗa kalmomi biyu su bayar da ɗaya da ɗafi waɗanda suka bunƙasa harshen wajen samun sababbin al’amurra a cikinsa da sukan faru lokaci-lokaci. Wannan takarda ta yi nazarin bunƙasar harshen Hausa da aka samu dalilin samuwar rukunin masu ayyukan ta’addanci a yankin jihar Zamfara. Takardar ta yi ƙoƙarin fito da sababbin kalmomi da sassan jimloli da suke da alaƙa da abincin ‘yan gudun hijira da kuma wasu kalmomi da suka shafi rayuwarsu ta zaman gudun hijira. Daga cikin dabarun da aka yi amfani da su wajwen gudanar da binciken akwai: zantawa da ‘yan gudun hijira da ke zaune a sansani daban-daban na Anka da kewaye. Da ƙarshe ana sa ran a fito da sakamakon bincike.

TOP EDITORS

OPEN ACCESS JOURNALS

Dr. Afroza Begum

Lecturer, Dept. of Pharmacology and Therapeutics, Shaheed Monsur Ali Medical College & Hospital, Uttara, Dhaka-1230, Bangladesh

BEST AUTHOR

Of The Month

TRACK YOUR ARTICLE

Enter the Manuscript Reference Number (MRN)
Get Details

Contact us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher)
Nairobi, Kenya


Phone : +91-9365665504
Whatsapp : +91-8724002629
Email : easpublisher@gmail.com

About Us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher) is an international scholar’s publisher for open access scientific journals in both print and online publishing from Kenya. Its aim is to provide scholars ... Read More Here

*This work is licensed under a Creative Commons Attribution-NonCommercial 4.0 International License.

© 2020, All Rights Reserved | SASPR Edu International Pvt. Ltd.

Developed by JM