About Us   |   Contact Us   |  
Submission  

Giya Madarar Arna: Nazarin Tu’ammalin Bamaguje da Giya

DOI : https://doi.org/10.36349/easjehl.2021.v04i04.004
PDF
HTML
XML

Tsakure: An gina wannan maƙala ne kan ƙoƙarin fito da irin shaƙuwar da Maguzawa suka yi da giya wadda har ake ganin rayuwarsu gaba ɗaya ba ta iya gudana ba tare da giya ba. Manufar wannan bincike ita ce, tabbatar da irin kallo da fahimmtar da musamman Hausawa suke yi wa al’umar Maguzawa. An yi amfani da dabarar mu’amala ta kusa da kuma hira da waɗannan mutane da ake kira Maguzawa daga sassa da dama wanda hakan ya tabbatar da hasashen da ake yi na irin alaƙar da ake hange a tsakanin Maguzawa da giya. Wannan zanari ya gano lungu da saƙo na al’adun Maguzawa waɗanda suka shafi mu’amala da giya. Nazarin ya gano cewa wasu al’adu na Maguzawa ba za su iya gudana ba idan ba a sa giya a ciki ba. Hakan yana faruwa ne saboda muhimmancin da aka ba giyar a wajen aiwatar da al’adun. Nazarin ya fahimci cewa, duk da irin nagartar da ke ga Maguzawa wajen riƙe amana da kyakkyawar mu’amala, hulɗarsu da giya ta sa ‘yan’uwansu Hausawa suka ƙyamace su.

TOP EDITORS

OPEN ACCESS JOURNALS

Dr. Afroza Begum

Lecturer, Dept. of Pharmacology and Therapeutics, Shaheed Monsur Ali Medical College & Hospital, Uttara, Dhaka-1230, Bangladesh

BEST AUTHOR

Of The Month

TRACK YOUR ARTICLE

Enter the Manuscript Reference Number (MRN)
Get Details

Contact us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher)
Nairobi, Kenya


Phone : +91-9365665504
Whatsapp : +91-8724002629
Email : easpublisher@gmail.com

About Us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher) is an international scholar’s publisher for open access scientific journals in both print and online publishing from Kenya. Its aim is to provide scholars ... Read More Here

*This work is licensed under a Creative Commons Attribution-NonCommercial 4.0 International License.

© 2020, All Rights Reserved | SASPR Edu International Pvt. Ltd.

Developed by JM