About Us   |   Contact Us   |  
Submission  

Sharhin Waƙar ‘Wutar Kara Izan Masu Ɗiya’ ta Yahaya Bala Sama’ila Sauwa

DOI : https://doi.org/10.36349/easjehl.2021.v04i02.003
PDF
HTML
XML

Tsakure: A cikin wannan takarda mai suna ‘Sharhin Waƙar Wutar Kara Izan Masu Ɗiya’ ta Yahaya Bala Sama’ila Sauwa an yi sharhin waƙar ta fuskar babba da ƙananan jigogin da suka fito a cikin waƙar ta fuskar tallata ɗan takara a matsayin babba da kuma ƙanana da suka haɗa da yabo ta fuskoki daban-daban da habaici da zambo, kuma haɗi da addu’a. Takardar ta ci gaba da sharhin salailan da ke cikin waƙar da suka haɗa da kamancen fifiko da na daidaito da salon dabbantarwa da na abuntarwa da na aron kalmomin Larabci da na Turanci. Takardar ta kawo salon kinaya da kuma amfani da karin magana kamar yadda aka tsinta a cikin waƙar da aka yi sharhi mai suna ‘Wutar Kara Izan Masu Ɗiya’ ta Yahaya Bala Sama’ila Sauwa.

TOP EDITORS

OPEN ACCESS JOURNALS

Dr. Afroza Begum

Lecturer, Dept. of Pharmacology and Therapeutics, Shaheed Monsur Ali Medical College & Hospital, Uttara, Dhaka-1230, Bangladesh

BEST AUTHOR

Of The Month

TRACK YOUR ARTICLE

Enter the Manuscript Reference Number (MRN)
Get Details

Contact us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher)
Nairobi, Kenya


Phone : +91-9365665504
Whatsapp : +91-8724002629
Email : easpublisher@gmail.com

About Us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher) is an international scholar’s publisher for open access scientific journals in both print and online publishing from Kenya. Its aim is to provide scholars ... Read More Here

*This work is licensed under a Creative Commons Attribution-NonCommercial 4.0 International License.

© 2020, All Rights Reserved | SASPR Edu International Pvt. Ltd.

Developed by JM