About Us   |   Contact Us   |  
Submission  

Tasirin Arc. Muhammadu Namadi Sambo a Tsarin Karatun Tsangaya A Jihar Kaduna

DOI : https://doi.org/10.36349/easjehl.2021.v04i01.001
PDF
HTML
XML

Tsakure in Hausa: Duk abin da cikin ɗaki ya samu, albarkacin ƙofa ce. Labarin kafuwar makarantun Tsangaya a jihar Kaduna ba zai kammalu ba, in ba a kawo gudummuwar Arc. Muhammadu Namadi Sambo ba. Saboda a shekarar 2009 a ƙarƙashin jagorancinsa ne ya ƙirƙiri shirin kafa makarantar Tsangaya ta kwanan ɗalibai. Makarantar Firamare ta farko da aka kafa ita ce wadda take a Marabar Gwanda a ƙaramar hukumar Sabon gari. Bayan Arc. Namadi Sambo ya zama mataimakin shugaban ƙasa, wanda ya gaje shi marigayi Sir Patrick Ibrahim Yakowa, wanda shi ma mai kishin ilimi ne a jihar Kaduna, ya ba da gagarumar gudummuwa wajen gani tsarin karatun Tsangaya ya tabbata. Wannan a ya sa a ranar 5th Mayu, 2012 ya ƙaddamar da shirin karatun Tsangaya a jihar Kaduna. A yanzu haka makarantar na da yawan ɗalibai 186. A shekarar 2015/2016, ɗalibai 82 suka kammala karatunsu. Makarantar na da malaman koyarwa da marasa koyarwa guda 35.

TOP EDITORS

OPEN ACCESS JOURNALS

Dr. Afroza Begum

Lecturer, Dept. of Pharmacology and Therapeutics, Shaheed Monsur Ali Medical College & Hospital, Uttara, Dhaka-1230, Bangladesh

BEST AUTHOR

Of The Month

TRACK YOUR ARTICLE

Enter the Manuscript Reference Number (MRN)
Get Details

Contact us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher)
Nairobi, Kenya


Phone : +91-9365665504
Whatsapp : +91-8724002629
Email : easpublisher@gmail.com

About Us


EAS Publisher (East African Scholars Publisher) is an international scholar’s publisher for open access scientific journals in both print and online publishing from Kenya. Its aim is to provide scholars ... Read More Here

*This work is licensed under a Creative Commons Attribution-NonCommercial 4.0 International License.

© 2020, All Rights Reserved | SASPR Edu International Pvt. Ltd.

Developed by JM